Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His being alone good
Ayoyi game da His being alone good
Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake tambayata game da abin da yake mai kyau? Akwai Mai kyau Ɗaya kaɗai. In kana so ka sami rai madawwami, ka kiyaye dokokin nan.”