Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His being the sole object of worship in heaven and earth

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da His being the sole object of worship in heaven and earth

  1. Kai kaɗai ne Ubangiji. Kai ka yi sammai, har ma da sama sammai, da dukan rundunar taurari, da duniya da kuma dukan abin da yake cikinta, da tekuna da dukan abubuwan da suke cikinsu. Ka ba da rai ga kome, kuma rundunonin sama suna maka sujada.

  2. Sai Yesu ya ce masa, “Rabu da ni, Shaiɗan! Gama a rubuce yake, ‘Yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kaɗai kuma za ka bauta wa.’”