Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His being the only source of pardon

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da His being the only source of pardon

  1. Wane ne Allah kamar ka, wanda yake yafe zunubi yă kuma gafarta laifofin mutanensa da suka ragu? Ba ka zama mai fushi har abada amma kana marmari ka nuna jinƙai.

  2. “Me ya sa mutumin nan yake magana haka? Yana saɓo! Wane ne zai iya gafarta zunubai, in ba Allah kaɗai ba?”