Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Soldiers of Christ
Ayoyi game da Soldiers of Christ
Amma ina gani ya dace in aika da Afaforiditus, ɗan’uwana, abokin aikina da kuma abokin famana, wanda kuma yake ɗan saƙonku, wanda kuka aika domin yă biya mini bukatuna.
Ka jure wa shan wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.