Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Overseers
Ayoyi game da Overseers
Ku lura da kanku da dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi. Ku zama masu kiwon ikkilisiyar Allah, wadda ya saya da jininsa.