Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Stewards of the grace of God
Ayoyi game da Stewards of the grace of God
Kowa yă yi amfani da kowace baiwar da ya samu don kyautata wa waɗansu, cikin aminci yana aikata alherin Allah a hanyoyi dabam-dabam.