Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Ministers of the gospel

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Ministers of the gospel

  1. Na zama bawan wannan bishara ta wurin baiwar alherin Allah da aka yi mini ta wurin ikonsa da yake aiki a cikina.

  2. Sai ku ci gaba cikin bangaskiyarku, kuna tsaye a kafe kuma tsayayyu, ba tare da gusawa daga begen da kuka ji daga bishara ba. Wannan ita ce bisharar da kuka ji wadda aka yi shelarta ga kowace halittar da take ƙarƙashin sama, wadda kuma ni Bulus, na zama mai hidimarta.