Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Servants of Jesus Christ

2 ayoyi · 38 fannoni

Nemi "Titles and Names of Ministers"

Ayoyi game da Servants of Jesus Christ

  1. Bulus da Timoti, bayin Kiristi Yesu, Zuwa ga dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu a Filibbi, tare da masu kula da Ikkilisiya da kuma masu hidima.

  2. Yahuda, bawan Yesu Kiristi, ɗan’uwan Yaƙub, Zuwa ga waɗanda aka kira, waɗanda Allah Uba yake ƙauna, waɗanda kuma Yesu Kiristi ya kiyaye.