Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Ministers of the sanctuary
Ayoyi game da Ministers of the sanctuary
Zai zama tsattsarkan rabo na ƙasa domin firistoci, waɗanda za su yi hidima a cikin wuri mai tsarki da kuma waɗanda za su zo kusa don su yi hidima a gaban Ubangiji. Zai zama wuri don gidajensu ya kuma zama tsattsarkan wuri saboda wuri mai tsarki.