Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Fishers of men
Ayoyi game da Fishers of men
Sai Yesu ya ce, “Zo, ku bi ni, ni kuwa zan mai da ku masu jan mutane zuwa wurina.”
Yesu ya ce, “Ku zo, ku bi ni, ni kuwa zan mai da ku masuntan mutane.”