Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Ministers of righteousness
Ayoyi game da Ministers of righteousness
Don haka, ba abin mamaki ba ne, in bayin Shaiɗan sun ɓad da kamanni kamar su bayin adalci ne. A ƙarshe, za a sāka musu gwargwadon ayyukansu.