Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Ministers: Teachers

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Teachers

  1. Ko da yake Ubangiji yakan ba da abincin azaba da ruwan wahala, ba za a ƙara ɓoye malamanku ba; da idanunku za ku gan su.

  2. Saboda haka Kiristi kansa ya ba wa waɗansu baiwa su zama manzanni, waɗansu su zama annabawa, waɗansu su zama masu wa’azi, waɗansu kuma su zama fastoci, da kuma malamai.