Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: (Withdrawing their light,) of severe judgments

4 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da (Withdrawing their light,) of severe judgments

  1. Taurarin sama da ƙungiyoyinsu ba za su ba da haskensu ba. Rana za tă yi duhu wata kuma ba zai ba da haskensa ba.

  2. Sa’ad da na shafe ka, zan rufe sammai in duhunta taurarinsu; zan rufe rana da girgije, wata kuwa ba zai ba da haskensa ba.

  3. A gabansu duniya takan girgiza, sararin sama kuma yakan jijjigu, rana da wata su yi duhu, taurari kuma ba sa ba da haske.

  4. Za a duhunta rana da wata, taurari kuma ba za su ba da haske ba.