Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: Appear after sunset
Ayoyi game da Appear after sunset
Saboda haka muka ci gaba da aiki, rabin mutane suna riƙe da māsu, daga wayewar gari har zuwa fitowar taurari.
Bari taurarinta na safe su zama duhu; bari ranar tă yi ta jiran ganin haske amma kada tă gani,