Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: Created
Ayoyi game da Created
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Sa’ad da na dubi sammai, aikin yatsotsinka, wata da taurari waɗanda ka ajiye a wurarensu,
Bari su yabi sunan Ubangiji, gama ya umarta aka kuwa halicce su.