Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: (Wandering,) of false teachers
Ayoyi game da (Wandering,) of false teachers
Su kamar raƙuman ruwan teku ne masu hauka, suna taƙama da tumbatsan kumfar kunyarsu. Su kamar taurari ne masu yawo barkatai, waɗanda aka ajiye mugun duhu saboda su har abada.