Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: Established, for ever
Ayoyi game da Established, for ever
Yabe shi, rana da wata, yabe shi, dukanku taurari masu haskakawa.
Ya sa su a wurarensu har abada abadin; ya ba da umarnin da ba zai taɓa shuɗe ba.
“In dai wannan kafaffiyar ƙa’ida ta daina aiki a gabana,” in ji Ubangiji, “to, sai zuriyar Isra’ila ta daina zama al’umma a gabana.”