Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: Appointed to give light by night

4 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da Appointed to give light by night

  1. Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,

  2. Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.

  3. Wata da taurari kuma don su yi mulkin dare; Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  4. Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya kafa rana don tă yi haske a yini shi da ya sa wata da taurari su yi haske da dare, shi da yake dama teku don raƙuman ruwansa su yi ruri Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa.