Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: The host of heaven

2 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da The host of heaven

  1. wanda ya saba wa umarnina, har ya yi sujada ga waɗansu alloli, yana rusuna musu, ko ga rana, ko ga wata, ko kuwa ga taurarin sama,

  2. Zan sa zuriyar Dawuda bawana da kuma Lawiyawan da suke hidima a gabana su yi yawa kamar taurarin sararin sama da kuma yashin bakin tekun da ba a iya ƙidaya.’ ”