Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Stars: When grouped together called constellations

2 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da When grouped together called constellations

  1. Ya kawar da firistocin gumakan da sarakunan Yahuda suka naɗa don su ƙona turare a masujadan kan tuddai na garuruwan Yahuda, da kuma waɗanda suke kewaye da Urushalima, masu ƙona turare wa Ba’al, rana da wata, ga rukunin taurari, da kuma ga dukan rundunan taurari.

  2. Taurarin sama da ƙungiyoyinsu ba za su ba da haskensu ba. Rana za tă yi duhu wata kuma ba zai ba da haskensa ba.