Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: Profane
Ayoyi game da Profane
Sai na tsawata wa manyan Yahuda na ce musu, “Wanda irin mugun abu ke nan kuke yi, kuna ƙazantar da ranar Asabbaci?
Kin rena abubuwana masu tsarki kika kuma ƙazantar da Asabbataina.