Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: Works of mercy lawful on
Ayoyi game da Works of mercy lawful on
Sau nawa mutum ya fi tunkiya daraja! Saboda haka ya dace a aikata alheri ran Asabbaci.”
Amma idanunku masu albarka ne domin suna gani, haka ma kunnuwanku domin suna ji.
To, a ranar da Yesu ya kwaɓa laka ya buɗe idanun mutumin ranar Asabbaci ce.