Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: Hallowed
Ayoyi game da Hallowed
Gama kwana shida Ubangiji ya halicci sama da ƙasa, da teku, da duk abin da yake cikinsu, amma ya huta a rana ta bakwai. Saboda haka Ubangiji ya albarkaci ranar Asabbaci, ya kuma mai da ita mai tsarki.