Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: The rest of the holy Sabbath
Ayoyi game da The rest of the holy Sabbath
Shi kuma ya ce musu, “Wannan shi ne umarnin Ubangiji, ‘Gobe za tă zama ranar hutu, Asabbaci mai tsarki ga Ubangiji. Domin haka sai ku toya abin da kuke so ku toya, ku kuma dafa abin da kuke so ku dafa. Abin da ya rage ku ajiye har safe.’ ”