Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: May be judicially deprived of

2 ayoyi · 63 fannoni

Ayoyi game da May be judicially deprived of

  1. Ya rushe haikalinsa kamar lambu; ya hallaka wurin yi masa sujada. Ubangiji ya sa Sihiyona ta manta da bukukkuwanta da kuma ranakunta na Asabbaci; a cikin zafin fushinsa ya watsar da sarki da firist.

  2. Zan tsayar da dukan bukukkuwarta, bukukkuwarta na shekara-shekara, da kuma kiyaye bikin Sababbin Wata nata, kwanakin Asabbacinta, dukan ƙayyadaddun bukukkuwarta.