Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sabbath: Commanded, to be kept
Ayoyi game da Commanded, to be kept
“ ‘Dole kowannenku yă girmama mahaifiyarsa da mahaifinsa, dole kuma ku kiyaye Asabbacina. Ni ne Ubangiji Allahnku.
“ ‘Ku kiyaye Asabbacina, ku kuma girmama wuri mai tsarkina. Ni ne Ubangiji.