Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites

78 ayoyi · 31 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Mutum ɗari biyar na waɗannan mutane Simeyon, waɗanda Felatiya, Neyariya, Refahiya da Uzziyel, ’ya’yan Ishi maza suka jagorance, sun mamaye ƙasar tudu ta Seyir.

  2. Suka karkashe raguwar Amalekawan da suka tsere, suka kuma zauna a can har yă zuwa yau.

  3. Gebal, Ammon da Amalek, Filistiya, tare da mutanen Taya.