Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Remnant of, completely destroyed during the reign of Hezekiah
Ayoyi game da Remnant of, completely destroyed during the reign of Hezekiah
Mutanen da aka jera sunayensu sun zo ne a zamanin Hezekiya sarkin Yahuda. Suka yaƙi mutanen Ham a wuraren zamansu, haka kuma suka yi da Meyunawa da suke can, suka hallaka su ƙaƙaf, yadda yake har yă zuwa yau. Sa’an nan suka zauna a wurin, gama akwai makiyaya domin garkunansu.
Mutum ɗari biyar na waɗannan mutane Simeyon, waɗanda Felatiya, Neyariya, Refahiya da Uzziyel, ’ya’yan Ishi maza suka jagorance, sun mamaye ƙasar tudu ta Seyir.
Suka karkashe raguwar Amalekawan da suka tsere, suka kuma zauna a can har yă zuwa yau.