Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Agag, king of, slain by Samuel

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Agag, king of, slain by Samuel

  1. Sa’an nan Sama’ila ya ce, “Kawo mini Agag sarkin Amalekawa.” Agag kuwa ya zo wurinsa daure da sarƙa, yana tunani cewa, “Tabbatacce zancen mutuwa dai ya wuce.”

  2. Amma Sama’ila ya ce, “Yadda takobinka ya sa mata suka rasa ’ya’ya, haka mahaifiyarka za tă zama marar ’ya’ya a cikin mata.” Sama’ila kuwa ya kashe Agag a Gilgal a gaban Ubangiji.