Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Part of the Kenites dwelt amongst
Ayoyi game da Part of the Kenites dwelt amongst
Sai Shawulu ya ce wa Keniyawa, “Ku tashi ku bar Amalekawa don kada in hallaka ku tare da su, saboda kun yi wa dukan Isra’ilawa kirki, lokacin da suka fito daga Masar.” Saboda haka Keniyawa suka tashi suka bar Amalekawa.