Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Warlike and Cruel
Ayoyi game da Warlike and Cruel
Amma Sama’ila ya ce, “Yadda takobinka ya sa mata suka rasa ’ya’ya, haka mahaifiyarka za tă zama marar ’ya’ya a cikin mata.” Sama’ila kuwa ya kashe Agag a Gilgal a gaban Ubangiji.