Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Pillaged and burned Ziklag

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Pillaged and burned Ziklag

  1. A rana ta uku, Dawuda da mutanensa suka isa Ziklag, sai suka tarar Amalekawa sun riga sun kawo wa Negeb da Ziklag hari. Suka cinye Ziklag, suka ƙone ta,

  2. suka kwashe mata, yara da tsofaffi da dukan abubuwan da suke cikin garin. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi.