Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Amalekites: Spoil taken from, consecrated

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Spoil taken from, consecrated

  1. Sarki Dawuda kuwa ya keɓe waɗannan kayayyaki wa Ubangiji, yadda ya yi da zinariya, da kuma azurfa daga dukan al’umman da ya mallaka,

  2. wato, azurfa da zinariyan mutanen Edom, da na Mowabawa, da na Ammonawa, da na Filistiyawa, da na Amalekawa, da ganimar Hadadezer ɗan Rehob, sarkin Zoba.