Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: The inhabitants of, cut off beforehand supplies of water outside, useful to besiegers

2 ayoyi · 63 fannoni

Ayoyi game da The inhabitants of, cut off beforehand supplies of water outside, useful to besiegers

  1. sai ya yi shawara da fadawansa da hafsoshin mayaƙansa cewa su datse ruwa daga maɓulɓulan ruwan da yake waje da birnin, suka kuwa taimake shi.

  2. Sai babban taro suka haɗu suka datse dukan maɓulɓulai da rafuffukan da suke gudu cikin ƙasar. Suka ce “Me zai sa sarakunan Assuriya su zo su sami ruwa barkatai?”