Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Compassing about with armies
Ayoyi game da Compassing about with armies
Sai ya aika da dawakai da kekunan yaƙi da babban rukunin soja zuwa can. Suka bi dare, suka kewaye birnin.
“In kuka ga mayaƙa sun kewaye Urushalima, za ku sani rushewarta ya yi kusa.