Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Frequently taken by ambush

2 ayoyi · 63 fannoni

Ayoyi game da Frequently taken by ambush

  1. Saboda haka ya ɗauki mutanensa, ya raba su ƙungiya uku, sa’an nan ya yi kwanto a gonakin. Sa’ad da ya ga mutanen suna fitowa daga birni, sai ya yi wuf ya fāɗa musu.

  2. Abimelek da ƙungiyoyin da suke tare da shi suka yi maza suka yi tsaya a ƙofar birnin. Sa’an nan ƙungiyoyi biyu suka ruga suka fāɗa wa waɗanda suke a gonaki suka karkashe su.