Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Jabesh-gilead
Ayoyi game da Jabesh-gilead
Nahash mutumin Ammon ya haura ya kewaye Yabesh Gileyad da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta maka.”