Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Frequently taken by assault
Ayoyi game da Frequently taken by assault
A ranan nan suka ci ƙasar da yaƙi, suka buge ta, suka karkashe kowa da takobi kamar dai yadda suka yi a Lakish.
Saboda haka Dawuda ya tattara sauran rundunar sojojin suka tafi Rabba suka fāɗa masa suka kuma ci shi.