Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Employed battering rams against the walls
Ayoyi game da Employed battering rams against the walls
Sa’an nan ka yi mata ƙawanya. Ka kafa mata katangar ƙawanya, ka gina katangar da ɗan tudu ka kewaye ta da dundurusai.
Zai rushe katangarki da dundurusai, ya rurrushe hasumiyoyinki da makamai.