Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sieges: Threatened as a punishment
Ayoyi game da Threatened as a punishment
Za su kuwa kewaye ku a dukan garuruwanku, har sai katangarku masu tsayi wadda kuke dogara gare su, sun fāɗi ko’ina a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.