Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Fearfulness
Ayoyi game da Fearfulness
Sai ya ce wa almajiransa, “Don me kuke tsoro haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?”
Suka firgita, suka tsorota, suna tsammani fatalwa ce suka gani.
Sai ya ce musu, “Don me kuke damuwa, kuke kuma shakka a zuciyarku?