Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Hypocrisy
Ayoyi game da Hypocrisy
Ku munafukai! Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku da ya ce,
“Kaitonku, malaman dokoki da Farisiyawa, ku munafukai! Kun rufe ƙofar mulkin sama a gaban mutane. Ku kanku ba ku shiga ba, ba kuwa bar waɗanda suke ƙoƙarin shiga su shiga ba.