Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Give
Ayoyi game da Give
“ ‘Kada ka yi ƙiyayyar ɗan’uwanka a zuciya. Ka tsawata wa maƙwabcinka da gaske don kada ka sami rabo cikin laifinsa.
Ku yi nesa da ayyukan duhun da mutane suke yi, a maimakon haka, ku tona su.