Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Hatred of, leads to destruction
Ayoyi game da Hatred of, leads to destruction
Horo mai tsanani yana jiran duk wanda ya bar hanya; wanda ya ƙi gyara zai mutu.
Mutumin da ya ci gaba da taurinkai bayan an kwaɓe shi ba da daɗewa ba zai hallaka ba makawa.