Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Pray that it be not be in anger
Ayoyi game da Pray that it be not be in anger
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Bisa ga sheminit. Ta Dawuda. Ya Ubangiji, kada ka tsawata mini cikin fushinka ko ka hore ni cikin hasalarka.