Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Oppressing out brethren
Ayoyi game da Oppressing out brethren
Na yi tunaninsu a zuciyata sa’an nan na zargi manyan gari da shugabanni. Na ce musu, “Kuna musguna wa ’yan’uwanku ta wurin ba su rance da ruwa!” Saboda haka na kira babban taro gaba ɗaya don a magance wannan.