Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reproof: Should not discourage saints
Ayoyi game da Should not discourage saints
Kun kuma manta da kalmar ƙarfafawan nan da tana ce da ku ’ya’ya, “Ɗana kada ka rena horon Ubangiji, kada kuma ka fid da zuciya sa’ad da ya kwaɓe ka,