Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Union in God and Christ
Ayoyi game da Union in God and Christ
Ina so dukansu su zama ɗaya, ya Uba, kamar yadda kake a cikina, ni kuwa a cikinka. Haka su ma bari su zauna cikinmu, domin duniya ta gaskata cewa kai ka aiko ni.