Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Suffering for Christ
Ayoyi game da Suffering for Christ
Manzannin suka bar Majalisar, suna farin ciki domin an ga sun cancanta a kunyata su saboda Sunan nan.
Gama an ba ku zarafi a madadin Kiristi cewa ba gaskatawa da shi kaɗai ba kuka yi ba, har ma ku sha wahala dominsa,