Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Privileges of Saints: Tower
Ayoyi game da Tower
Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriya shi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona. Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona. Daga mutane masu fitina, ka cece ni.
Gama kai ne mafakata, hasumiya mai ƙarfi gāba da maƙiyi.